Zaben Gwamnan Kano na shekarar 1999
Zaben gwamnan jihar Kano na shekarar 1999 ya gudana a ranar 9 ga watan Janairun shekarar 1999. Dan takarar PDP Rabiu Kwankwaso ne ya lashe zaben, inda ya doke APP Magaji Abdullahi da sauran ‘yan takarar.[1][2][3][4][5][6][7]
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 9 ga Janairu, 1999 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | jihar Kano |
Sakamako
gyara sasheRabiu Kwankwaso daga PDP ya ci zabe. Magaji Abdullahi da dan takarar AD sun fafata a zaben.
Adadin wadanda suka yi rijista a jihar ya kai 3,680,990, kuri’un da aka kada sun kai 943,189, sahihan kuri’u 908,956 yayin da kuri’u 34,233.
- Rabiu Kwankwaso, ( PDP ) - 587,619
- Magaji Abdullahi, APP - 311,218
- AD- 10,119
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwankwaso Is 'Clueless', Wants To Rejoin APC To Contest 2023 Presidency – Ganduje". The Whistler Nigeria (in Turanci). 2020-01-24. Retrieved 2021-04-23.
- ↑ "Kano PDP Still In The Woods". Leadership Newspaper (in Turanci). 2020-04-23. Retrieved 2021-04-23.
- ↑ "Adieu 'Ruwa Baba'". Daily Trust (in Turanci). September 3, 2016. Retrieved 2021-04-23.
- ↑ "Magaji Abdullahi: The Governor That Never Was, By Jaafar Jaafar - Premium Times Opinion" (in Turanci). 2016-07-24. Retrieved 2021-04-23.
- ↑ Blueprint (2016-07-25). "Magaji Abdulahi: Exit of a flamboyant politician". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2021-04-23.
- ↑ "Ex-Kano Deputy Governor, Magaji Abdullahi, dies at 69 | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2016-07-24. Retrieved 2021-04-23.
- ↑ "Shekarau". www.gamji.com. Retrieved 2021-04-23.