Yusuf Bala Usman College of Legal and General Studies

Makarantar Yusuf Bala Usman College of Legal and General Studies wata cibiyar ilimi ce mai zurfi ta gwamnatin jaha da ke garin Daura, Jihar Katsina, Najeriya .

Yusuf Bala Usman College of Legal and General Studies
Bayanai
Iri jami'a da school of education (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1928
ybuc.edu.ng

An kafa Kwalejin Yusuf Bala Usman ta fannin shari’a da karatun gaba ɗaya na fannin ilimin kimiyya dana shari'a a shekarar 1928.

Cibiyar tana ba da darussa kamar haka;

  • Hausa
  • Turanci
  • Ilimin Kimiyyar Kwamfuta
  • Larabci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe