Yusuf Baban Cinedu
Yusuf Haruna Baban Cinedu wanda aka fi sani da baban cinedu ya kasance jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood Kuma mawaki ne Yana Wakokin siyasa Yana fitowa a wasan barkwanci anhaife shi ne a jihar Katsina karamar hukumar funtua
Takaitaccen Tarihin Sa
gyara sasheYusuf baban cinedu Cikakken sunan sa shine Yusuf haruna Dan kabilar Igbo amma anfi sanin sa da suna Baban Cinedu, ya shahara a masana antar yayi fina finai da dama na barkwanci. Kadan daga cikin fina finan sa.[2]
- Namamajo
- gidan farko
Waka
gyara sasheYusf baban cinedu Wakokin sa duk na siyasa ne yayi Wakoki da mawaki dauda kahutu Rara , sunyi ma manyan shugabanni waka. Kadan daga cikin Wakokin sa.[3]
- Baba buhari yaci zabe
- Masu gudu su gudu