Yousef Mohammed Omar
Yousef Mohammed Omar (an haife shi a ranar 3 ga Yunin Shekarar 1994). ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Saudi Professional League Al-Hazem.
Yousef Mohammed Omar | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Saudi Arebiya, 4 ga Yuni, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Sana'a
gyara sasheYa fara aikinsa a tawagar Al-Jeel a 2016 . A ranar 9 ga Agusta 2019, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyar tare da Al-Hazem .
Girmamawa
gyara sasheAl-Hazem
- MS League : 2020-21
Manazarta
gyara sashecite web |title=الجيل يتعاقد مع لاعب المواليد يوسف محمد عمر
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Yousef Mohammed Omar at Soccerway