Yorro
Yorro Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya.hedkwatarta tana a cikin garin Kpantisawa.
Yorro | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,275 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.