Yorgan Agblemagnon
Yorgan Edem Agblemagnon (An haife shi a ranar 9 ga watan Yuli 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta US Châteauneuf-sur-Loire. An haife shi a Faransa, ya buga wa tawagar kasar Togo wasanni biyu a shekarar 2017.
Yorgan Agblemagnon | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Vierzon (en) , 9 ga Yuli, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Togo | ||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
Ahali | Gloria Agblemagnon (en) | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheAn haifi Agblemagnon a Faransa, dan tsohon golan Togo Guy Agblemagnon.[1] Ya na cikin tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci 0-0 da Libya a ranar 24 ga watan Maris 2017.[2] [3]
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Yorgan Agblemagnon at BDFutbol
- Yorgan Agblemagnon at LaPreferente.com (in Spanish)
- Yorgan Agblemagnon at Soccerway
- Le Havre Profile
- Football365 Profile