Yellow Card (film)
Yellow Card, fim ne na wasan kwaikwayo da soyayya na Zimbabwe da aka shirya shi a shekarar 2000 wanda John Riber ya ba da umarni kuma darakta da kansa ya shirya tare da matarsa Louise Riber.[1][2] Fim ɗin ya fito da Leroy Gopal a matsayin jagora yayin da Kasamba Mkumba, Collin Sibangani Dube, Dumiso Gumede, Ratidzo Mambo da kuma Kasamba Mkumba suka taka rawar gani.[3] Fim ɗin ya ta'allaka ne akan wani matashin ɗan wasan ƙwallon ƙafa wanda ya zama uban kyakkyawar yarinya bayan ya yi lalata da Juliet ba tare da kariya ba sannan kuma ya fuskanci sakamakonsa.[4][5]
Yellow Card (film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2000 |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Zimbabwe |
Characteristics | |
Genre (en) | thriller film (en) , comedy film (en) , drama film (en) da romance film (en) |
During | 90 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | John Riber (en) |
External links | |
Specialized websites
|
An ɗauki fim din ne a birnin Harare na ƙasar Zimbabwe.[6] Fim ɗin ya fara fitowa a ranar 25 ga watan Disamba 2000.[7] Fim ɗin ya sami ra'ayi dabam-dabam daga masu suka.[8]
'Yan wasa
gyara sashe- Leroy Gopal a matsayin Tiyane Tsumba
- Kasamba Mkumba a matsayin Juliet Bester
- Lazarus Boora a matsayin Gringo
- Collin Sibangani Dube a matsayin Skido
- Dumiso Gumede a matsayin Coach
- Ratidzo Mambo a matsayin Linda Karombo
- Walter Muparutsa a matsayin Uban Tiyane
- Pelagia Viaji a matsayin Mahaifiyar Tiyane
- Yvette Ogiste-Muchenje a matsayin Rita
- Pedzisai Sithole a matsayin Nocks
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The World at His Feet". www.yellow-card.com. Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "Yellow Card (2000)" (in Turanci). Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "Filme aus Afrika: Film-Details". www.filme-aus-afrika.de. Archived from the original on 2021-10-09. Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "Yellow Card : African Film Festival, Inc" (in Turanci). Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "Yellow Card" (in Turanci). Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "/ARTS & ENTERTAINMENT/CINEMA-ZIMBABWE: New Film To Be Seen By More Than 50m In Africa". Inter Press Service. 1999-11-30. Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "YELLOW CARD by John Riber @ Brooklyn Film Festival" (in Turanci). Retrieved 2021-10-09.
- ↑ "Yellow Card" (in Turanci). Retrieved 2021-10-09.