Yehor Yarmolyuk (an haifeshi ranar 1 ga watan Maris 2004), wani lokaci ana kiransa Yehor Yarmoliuk, ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Yukren wanda ke taka leda a ƙungiyar Premier League Brentford a matsayin tsakiya.

Yehor Yarmolyuk
Rayuwa
Haihuwa Verkhnodniprovsk (en) Fassara, 1 ga Maris, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SC Dnipro-1 (en) Fassara-
Brentford F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 176 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe