Yaw Ofori Debrah (ko Yaw Ofori Debra ) ɗan rajin kare hakkin naƙasassu ɗan ƙasar Ghana ne kuma shugaban majalisar naƙasassu ta ƙasa. [1] Ya taɓa zama shugaban kungiyar nakyasassu ta Ghana, kungiyar da ke ba da shawarwari ga kungiyoyin naƙasassu daban-daban a Ghana. [2] [3] Kafin haka, ya kasance shugaban kungiyar makafi ta Ghana kuma mataimakin shugaban kungiyar makafi ta Afirka. [4] A cikin shekarar 2018, Ofishin Jakadancin Amurka a Ghana ya ba Debra lambar yabo ta Martin Luther King, Jr. Award for Peace and Social Justice saboda himma da aikinsa da ya mayar da hankali ga naƙasassu da kare haƙƙin naƙasassu. [5]

Yaw Ofori Debrah
Rayuwa
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara da Mai kare ƴancin ɗan'adam

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ghana Marks 2019 International Day of Persons With Disabilities". All Africa. December 4, 2019. Retrieved January 10, 2020.
  2. "My visual impairment would not affect my job – Minister-designate". edition.myjoyonline.com. Archived from the original on April 3, 2013. Retrieved March 28, 2013.
  3. "Ghana Federation of Disability Organisations calls for attention". Ghana News Agency. July 6, 2017. Retrieved January 10, 2020.
  4. "Ghana Conference on the Blind Focuses on Technology Advances". VOA News. July 5, 2011. Retrieved January 10, 2020.
  5. "US Embassy honours 2 Ghanaians with 2018 Martin Luther King Award". Joy Online. Archived from the original on 5 September 2019. Retrieved 12 January 2020.