Yassin Ibrahim
Yassin Ibrahim (an haife shi ranar 9 ga watan Fabrairu, 2000) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na SV Rödinghausen. Ya kasan ce Dan asalin kasar Sudan ne.
Yassin Ibrahim | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Münster (en) , 9 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aiki
gyara sasheIbrahim ya fara zama dan wasa na farko na Würzburger Kickers a cikin 3. La Liga a ranar 20 ga watan Yulin 2019, yana zuwa a madadin minti na 79 don Dominik Widemann a wasan gida da ci 3-1 da Bayern Munich II .
Rayuwar shi
gyara sasheAm haifi Ibrahim a garin Münster, North Rhine-Westphalia kuma dan asalin kasar Sudan ne.
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Yassin Ibrahim – UEFA competition record
- Profile a DFB.de
- Bayani a kicker.de