Yasmine Chouikh (an haife ta a shekara ta 1982) 'yar jarida ce kuma darektar fina-finai. Fim ɗin ta na farko, wasan kwaikwayo na soyayya Until The End Of Time, ya lashe kyautar Kyauta ta Farko mafi Kyau a Panafrican Film and Television Festival of Ouagadougou (FESPACO) a shekarar 2019.[1]

Yasmine Chouikh
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 1982 (41/42 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Mohamed Chouikh
Mahaifiya Yamina Bachir
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da marubuci
IMDb nm10127849


An haifi Chouikh a shekara ta 1982 a Algiers, ɗiyar daraktan fina-finai kuma marubucin allo Yamina Bachir da kuma darakta Mohamed Chouikh. Ta kammala karatu a Psychology da ilimi. Ita ce darektar fasaha na Taghit International Short Film Festival.[2]

Fina-finai

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "26e Fespaco: Jusqu'à la fin des temps,de Yasmine Chouikh Remporte le Prix Oumarou Ganda du meilleur premier film" [26th Fespaco: Until the end of time, by Yasmine Chouikh Wins the Oumarou Ganda Prize for best first film]. Algérie Presse Service (in Faransanci). 3 March 2019.
  2. "Jusqu'à la fin des temps". Festival des Cinémas Arabes (in Faransanci). Institut du monde arabe. 22 June 2018.