Yasser Ibrahim Ahmed El Hanafi ( Larabci: يَاسِر إبرَاهِيْم أَحمَد الْحَنَفِي‎ ; an haife shi 10 Fabrairu 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke buga wa Al Ahly wasa a matsayin cibiyar baya . cikin Janairu 2019, ya koma Al Ahly .[1]

Yasir Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa Mansoura (en) Fassara, 8 Mayu 1989 (35 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
El Mansoura SC (en) Fassara-
Zamalek SC (en) Fassara2013-
Smouha SC (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Kididdigar sana'a

gyara sashe
Appearances and goals by club, season and competition[2]
Club Season League National Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Zamalek 2013–14 Egyptian Premier League 10 1 1 0 8 0 0 0 19 1
Smouha 2014–15 Egyptian Premier League 18 0 1 0 9 0 28 0
2015–16 17 0 2 0 19 0
2016–17 18 0 3 0 0 0 21 0
2017–18 30 1 4 1 34 2
2018–19 15 0 1 0 16 0
Total 98 1 11 1 9 0 118 2
Al Ahly 2018–19 Egyptian Premier League 13 0 0 0 5 0 1 0 19 0
2019–20 14 1 4 0 8 1 1 0 23 2
2020–21 18 1 3 0 11 2 3 0 31 3
2021–22 17 0 0 0 12 0 3 2 32 2
Total 62 2 7 0 36 3 8 2 113 7
Career total 160 4 18 1 45 3 8 2 231 9

Ƙasashen Duniya

gyara sashe

Gasar cin kofin Afrika ta U-20 : 2013

ta Mutum daya

gyara sashe

IFA Club World Cup wanda ya fi zira kwallaye: 2021

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA Club World Cup Qatar 2020: Squad list" (PDF). FIFA. 1 February 2021. p. 1. Archived (PDF) from the original on 18 April 2022. Retrieved 1 February 2021.
  2. http://www.yallakora.com/ar/YKChampionsPlayer/40277/344/%D9%8A%D8%A7%D8%B3%D8%B1%20%D8%A5%D8%A8%D8%B1%D8%A7%D9%87%D9%8A%D9%85
  3. Follow all statistics, data, participations and news of Yasser Ibrahim on the site btolat Profile on Goalzz