Yaren Paleni
Paleni (Paléni), wanda kuma aka fi sani da Wara (Ouara, Ouala), wani ƙaramin yaren Nijar–Congo ne da ake magana da shi a ƙauyen Faniagara a ƙasar Burkina .
Yaren Paleni | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
pnl |
Glottolog |
pale1262 [1] |
Nassoshi gyara sashe
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Paleni". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.