Nkonya yaren Guang ne da mutanen Nkonya ke magana da shi a gundumar Biakoye a yankin Oti na ƙasar Ghana . Akwai ƙamus a cikin harshen.

Yaren Nkonya
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 nko
Glottolog nkon1245[1]
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Nkonya". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.