Yaren Moo
Mɔɔ ko Mọọ, Wanda aka fi sani da Gomu (Gwomu) bayan wurin da yake, yare ne da ake yin shi a Bikwin (Adamawa) wanda kusan mutane dubu 5,000 ke magana a jihar Taraba, Najeriya.
Yaren Moo | |
---|---|
'Yan asalin magana | 5,000 |
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
gwg |
Glottolog |
mooo1239 [1] |
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Moo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.