Gupa-Abawa yare ne daga cikin iyalin Nupoid, da ake magana dashi a Jihar Nijar, Najeriya. An sanya masa suna ne bayan kabilun su guda biyu, Gupa da Abawa .

Yaren Gupa-Abawa
  • Yaren Gupa-Abawa
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 gpa
Glottolog gupa1248[1]
gupa

Ana magana da Gupa a ƙauyukan Gupa, Abugi-Jankara, Emirokpa, Favu, Kenigi, Kpotagi, Abete, Kuba, Avu, Dagbaje, Eji, Jihun, Yelwa, Cheku, Atsu,chepa, Alaba, Gbedu, da Kirikpo dake kudancin Lapai. [2] cikin ƙamus, yana da alaƙa da Kami da Dibo.

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Gupa-Abawa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. 2013. The Nupoid languages of west-central Nigeria: overview and comparative word list.

Samfuri:Volta-Niger languages