Ga (wanda aka fi sani da Ganda, Ga'andu, Mokar, Makwar) yare ne na Biu-Mandara wanda kusan mutane 43,000 ke magana dashi a yankin Gombi a Jihar Adamawa a Najeriya . Masu magana da yaren yawancin su suna zaune a fadin tsawon da faɗin Najeriya. Yana da [2] yare guda uku, Ga'anda, Gabun da Boga; Blench (2006) ya rarraba Gabun yare ne daban.

Yaren Ga'anda
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 gqa
Glottolog gaan1243[1]

(2019) ya lissafa Kaɓәn da Fәrtata a matsayin nau'ikan Ga'anda.

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ga'anda". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, 2006. The Afro-Asiatic Languages: Classification and Reference List (ms)

Hanyoyin hadi na waje

gyara sashe

Samfuri:Languages of NigeriaSamfuri:Biu–Mandara languages