Alada (Arba) yaren Gbe ne na ƙasar Najeriya sanna da kuma ƙasar Benin wanda kuma ya tabbatar da wahalar tantancewa a tsakanin mutane. Ethnologue ya ƙidaya Alada da Tɔli a matsayin yarukan Gun, to amma Capo (1988) ya ɗauke ta ɗaya daga cikin harsunan Phla–Pherá . Kluge (2000) ya samo abubuwa na Fon–Gun da Phla–Pherá.

Alada
Asali a Nigeria, Benin
Official status
Recognised minority language in
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 None (mis)
Glottolog alad1239[1]
Kunkinsu

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Alada". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.