Yahya Abdulrahman
Yahya Abdulrahman Al-Hamud (an haife shi a shekara ta alif dari tara da sittin 1960) ɗan siyasan Saudiyya ne kuma Gwamnan Bareq tun a watan Afrilun na shekara ta 2016. Ya taba yin aiki a matsayin memba na majalisar kabilun 'Asir . [1] [2][3]
Yahya Abdulrahman | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 'Asir Province (en) , 1960 (63/64 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Sarki Abdulaziz |
Sana'a |
Rayuwar farko
gyara sasheAl-Hamud dan Ash Shaaf ne, Asir kuma dan yankin Shahran ne. Jikan "Ibn Hamud", Shehin Shahran. [4] [5] An haifeshi a shekara ta alif dari tara da sittin 1960. Yayi karatun sa na farko a Abha, sannan kuma yana da satifiket a fannin Tsare-tsare, Gudanar da Jama'a da Gudanar da Ayyuka daga Jami'ar King Abdulaziz.
Duba wasu abubuwan
gyara sashe- Bareq
- Saudi Arabiya
- 'Yankin Asir
- Tarihin Bariq
- Mohammed bin Saud Al-Mathami
Manazarta
gyara sashe- ↑ "abhamc.gov.sa". Archived from the original on 2016-04-20. Retrieved 2021-06-10.
- ↑ Mujaz tarikh wa-ahwal mintaqat Àsir
- ↑ "Al-Hamud Governor of Bareq". Bareq Post. 14 April 2014. Archived from the original on 2 June 2016. Retrieved 10 June 2021.
- ↑ "Great Britain. Naval Intelligence Division — A Handbook of Arabia: General — Page 26". Archived from the original on 2018-03-12. Retrieved 2021-06-10.
- ↑ Gazetteer of Arabia: A Geographical and Tribal History of the Arabian Peninsula