Wuta Dombaxe (an haife ta ranar 5 ga watan Afrilun 1986) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta ƙasar Angola ƴar ƙungiyar Primeiro de Agosto da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola.

Wuta Dombaxe
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 5 ga Afirilu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 

Ta fafata a gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2015 a Denmark.[1]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
  • Kofin Carpathian :
    • Nasara : 2019

Manazarta

gyara sashe