Wole Oguntokun[1] (1967-2024) Marubucin wasannin kwaikwayo ne sannan mai bada umarni a kasar najeriya.

Wole Oguntokun
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuli, 1967
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 26 ga Maris, 2024
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Jami'ar Obafemi Awolowo Bachelor of Laws (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a darakta da Lauya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Wole_Oguntokun