Wilfried Ebane Abessolo (an haife shi a ranar 26 ga watan Afrilu 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar Championnat National 2 Vannes.

Wilfried Ebane
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 26 ga Afirilu, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Lorient (en) Fassara6 ga Faburairu, 2019-1 ga Yuli, 2020
USL Dunkerque (en) Fassara10 ga Augusta, 2019-30 ga Yuni, 2020
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
hoton dan kwallo wilfried ebana

Aikin kulob gyara sashe

Ebane ya fara wasan kwallon kafa ne da Akanda FC a Gabon, kuma ya koma kananan kungiyoyin Faransa kafin ya koma FC Lorient a shekarar 2018. [1] Ebane ya fara buga wasansa na farko tare da Lorient a wasan da sukayi nasara na 1-0 a gasar Coupe de la Ligue akan Valenciennes FC a ranar 14 ga watan Agusta 2018.[2] A watan Agusta 2019 an ba da shi aro ga kungiyar USL Dunkerque har zuwa ƙarshen kakar 2019-20. [3]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Ebane ya wakilci tawagar kasar Gabon don samun cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2016. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Mercato : Wilfried Ebane Abessolo intègre la réserve du FC Lorient - EA FOOT" . eafoot.com .
  2. "Valenciennes vs. Lorient - 14 August 2018 - Soccerway" . Soccerway .
  3. "Wilfried Ebane prêté à Dunkerque" (in French). FCLorient.net. 10 August 2019.
  4. "Wilfried Ebane Abessolo : Le Gabonais rejoint le FC Lorient" . 11 July 2018.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe