Wicked Game (fim)
Wicked Game[1] wani fim ne na ƙasar Masar da aka fitar a shekarar dubu daya da dari tara da cas,in da daya 1991.[2] Wanda tauraron fim ɗin shi ne Salah Zulfikar kuma Henry Barakat ne ya ba da umarni.[3][4][5][6]
Wicked Game (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1991 |
Asalin suna | لعبة الأشرار da Wicked Game |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Henry Barakat |
'yan wasa | |
Salah Zulfikar (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheMarubucin Riyad Kamel ya auri kyakkyawa mata mai suna Camelia duk da dangantakarta ta baya da Azmi, lauyarsa. Yayinda Azmi ta auri Manar, wanda shine sakataren Raiyad. Manar ya yi zargin cewa Azmi da Camellia sun dawo tare.[7][8][9][10] Ta yi rikodin tef ga Camelia tana roƙon Azmi ta kashe Manar da Riyad, don haka ta yi makirci don saukar da su.
'Yan wasa
gyara sashe- Salah Zulfikar
- Athar El-Hakim
- Samir Sabri
- Safa El Saba
- Atewef Abdel Fattah
- Ziad Mukouk
- Salah Azzam
- Fadi Yazbek
- Ahmad Fu'ad Alfi
External link
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ Alam al-kitab (in Larabci). al-Hayah al-Miṣriyah al-Ammah lil-Kitab. 1997.
- ↑ عادل, حسنين، (1999). الموسوعة المصورة لأفلام ونجوم السينما العربية (in Larabci). أمادو،.
- ↑ al-Shirāʻ (in Larabci). 1988.
- ↑ al-Waṭan al-ʻArabī (in Larabci). Sharikat Brīdjmūnt al-Qābiḍah. March 1990.
- ↑ Bindārī, Muná (1994). موسوعة الأفلام العربية (in Larabci). بيت المعرفة. ISBN 978-977-5556-00-4.
- ↑ "لعبة الأشرار (فيلم)". المعرفة (in Larabci). Retrieved 2021-08-19.
- ↑ Movie - Luebat al'ashrar - 1991 Cast، Video، Trailer، photos، Reviews، Showtimes (in Turanci), retrieved 2021-08-28
- ↑ Ten Arab Filmmakers. www.jstor.org (in Turanci). Indiana University Press. 2015. ISBN 9780253016447. JSTOR j.ctt16gzbbw. Retrieved 2021-09-09.
- ↑ قاسم, أ محمود (1999). دليل الممثل العربي في سينما القرن العشرين (in Larabci). مجموعة النيل العربية. ISBN 978-977-5919-02-1.