Whom Should We Shoot?
Whom Should We Shoot? (Larabci: على مَن نطلق الرَصاص؟ , fassara. Alā mann Notlīq Ar-rasās, IPA [ʕælɑ: mʌn nʊtˤlq ərəsˤʌs]) fim ɗin wasan kwaikwayo ne da aka shirya shi a shekarar 1975 na dubudaya da Dari Tara saba in da biyarƙasar Masar wanda Kamal El Sheikh ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An jera fim din a cikin CIFF Top 100 fina-finai na Masar kuma an zaɓe shi a matsayin wanda aka shigar na Masar a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 49th Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2]
Whom Should We Shoot? | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1975 |
Asalin suna | على من نطلق الرصاص |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Harshe | Larabci |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kamal El Sheikh |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Fouad El-Zahry (en) |
Director of photography (en) | Mohsen Nasr (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
'Yan wasa
gyara sashe- Soda Hosny
- Mahmoud Yasin
- Gamil Ratib
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Whom Should We Shoot?". mubi.com. Retrieved 25 March 2012.
- ↑ Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences