Ezzat El Alaili
Ezzat El Alaili ( Larabci: عزت العلايلي (15 Satumban shekarar 1934 - 5 Fabrairu shekarar 2021) ɗan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Masar wanda kuma ya fito a cikin fina-finai sama da 300, jerin shirye shiryen talabijin, da wasannin kwaikwayo tun daga shekarar 1960s.[1] Ya yi digirinsa na farko a Babban Cibiyar Nazarin Wasan kwaikwayo a 1960. [1]
Ezzat El Alaili | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bab Elsheeriyya (en) , 15 Satumba 1934 |
ƙasa |
Kingdom of Egypt (en) Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | 6th of October City (en) , 5 ga Faburairu, 2021 |
Karatu | |
Makaranta | Higher Institute of Theatrical Arts (en) 1960) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0252583 |
Fina-finai
gyara sasheGa wasu daga cikin finafinan da aka zaɓa;
*Cairo (1963) - Third Officer
- Ressalah min emraa maghoula (1963) - Doctor
- Bayn el kasrain (1964)
- El rajul el maghul (1965)
- El jassus (1965)
- The Land (1970) - Abd El-Hadi
- Al-ikhtiyar (1971)
- The Game of Each Day (1971)
- Al-Nass wal Nil (1972) - Amin
- Bint badia (1972)
- Ghoroba' (1973)
- Kuwait Connection (1973) - Anwar
- A Story of Tutankhamun (1973) - Ahmed
- Al-abriaa (1974) - Mamdouh
- Zaier el-fager (1975) - Hassan Al Wakil
- Zat al Wajhein (1975) - Wael
- Ala mn notlik Al-Rosas (1975) - Adel
- La tatroukni wahdi (1975)
- Beyrouth ya Beyrouth (1975)
- Al-saqqa mat (1977)
- Ayb Ya Lulu ... Ya Lulu Ayb (1978) - Kamal
- Alexandria... Why? (1979) - Shaker
- Ualla azae lel sayedat (1979) - Hamdi
- Al Qadisiyya (1981) - Saad
- People on the Top (1981) - Mohamed Fawzi
- Tabûnat al-sayyid Fabre (1983)
- Al-Majhoul (1984) - Naji
- Al Ens Wa Al Jinn (1985) - Osama
- El-Toot wel Nabboot (1986) - Ashour survivor
- El Towk Wa El Eswera (1986) - Bakhet / Moustafa
- La Todamerni Maak (1986) - Fares
- El Waratha (1986) - Ahmed
- Al sabr fi al-malahat (1986)
- Daqat Zar (1986) - Massoud
- Be'r El-khiana (1987) - Officer / Nader Lashin
- Well of Treason (1987)
- El Motarda Al Akhira (1987)
- Aad liyantaqim (1988) - Hashim
- Al Hubb Aydan Yamoot (1988) - Morad
- Bostan El Dam (1988)
- El Mealema Samah (1989) - Kamal
- Lela Assal (1990) - Hussien
- War in the Land of Egypt (1991)
- El-Fas fi el-Ras (1992) - Nagawi el-Markabi
- La dame du Caire (1992)
- Road to Eilat (1994) - Colonel Radi
- La Taktolou El-Hob (2001)
- Turab el Mass (2018) - Mahrous Bergas
- Qaed A'aely (2019)
Kyauta
gyara sasheYa lashe lambar yabo ta nasarar rayuwa a Dubai International Film Festival a shekarar 2015.[ana buƙatar hujja] an girmama shi a bikin Sharjah International Book Fair "saboda gagarumar gudunmawar da ya bayar ga fina-finan Masar tsawon shekaru da dama da kuma fassarorinsa na kirkire-kirkire na mafi kyawun litattafan Masarawa da Larabci ta hanyar tarin fina-finai da shirye-shirye talabijin masu dogon Zango".[2]
Mutuwa
gyara sasheRanar 5 ga watan Fabrairu 2021
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Renowned Egyptian actor Ezzat El Alaily dies at 86". Gulf News. 5 February 2021.
- ↑ "Veteran actor Ezzat el Alaili to be honored at the Sharjah International Book Fair". Albawaba. October 5, 2016. Retrieved June 7, 2017.