War in the Land of Egypt (fim)
Yaƙi a ƙasar Masar ko ɗan ƙasar Masar ( Larabci: المواطن مصري , fassara. Al-Moaten Masry) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar na shekarar 1991 wanda Salah Abu Seif ya bada Umarni, shirin ya hada da jarumi Omar Sharif. Ya dogara ne akan llittafin shekarar 1978 mai irin wannan sunan na Yusuf al-Qa'id. An shigar da fim din a cikin 17th Moscow International Film Festival.[1]
War in the Land of Egypt (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1991 |
Asalin suna | المواطن مصري |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | melodrama (en) |
During | 100 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Salah Abu Seif |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Yasser Abdel Rahman (en) |
Director of photography (en) | Tarek El-Telmissany (en) |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheWani magajin gari ( Omar Sharif ) yana da yara da yawa, kuma lokacin da aka tsare ɗansa ƙarami don yin hidima a Yaƙin Yom Kippur na shekarar 1973, uban iyali ya yi cinikin gonaki biyu ga manomi masu sauƙi ( Ezzat El Alaili ) don musanyawa da ɗan na ƙarshe, don yin hidima a wurin.
Yan wasan shirin
gyara sashe- Omar Sharif
- Ezzat El Alaili
- Safia El Emari
- Abdullah Mahmoud
- Khaled El Nabawy
- Ashraf Abdel Baqi
- Hassan Hosny
- Enaam Salousa
- Almontaser Bellah
- Hanan Shawky
Manazarta
gyara sashe- ↑ "17th Moscow International Film Festival (1991)". MIFF. Retrieved 2 March 2013.