Walter Costa
Walter Bandeira da Costa (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris ɗin 1973) mai tsaron filin kwando ne na Angola mai ritaya. Costa tsohon memba ne a ƙungiyar ƙwallon kwando ta Angola. A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004, ƴan wasan Angola sun ƙare a matsayi na ƙarshe kuma ba su ci wasa ba.
Walter Costa | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 25 ga Maris, 1973 (51 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) da basketball coach (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | point guard (en) | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 82 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
A halin yanzu shi ne mataimakin kocin ƙungiyar ƙwallon kwando ta Angola Primeiro de Agosto.