Walter Armitage, an haife shi ranar 1 ga watan Yuni, shekara ta 1906 ya mutu a ranar 22 ga watan Fabrairu shekara ta 1953, marubucin wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu, ɗan wasan kwaikwayo kuma Mai wasan fim.[1]

Walter Armitage
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg, 1907
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 22 ga Faburairu, 1953
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0035522

Hotunan da aka zaɓa

gyara sashe
  • Matar Fotifar (1931)
  • A Honeymoon Adventure (1931)
  • Halin Ƙauna (1931)
  • Bombay Mail (1934)
  • Hanyar Dover (1934)
  • Babban Bincike (1934)

Manazarta

gyara sashe

Samfuri:Relist

  1. "Walter Armitage". BFI. Archived from the original on 14 January 2009. Retrieved 21 January 2015.

Haɗin waje

gyara sashe