Wafaa Ismail Baghdadi
Wafaa Ismail Baghdadi (an Haifeta a ranar 1 ga watan Oktoban 1969) 'yar wasan Masar ne wanda ta kware a wasan shot put. A cikin watan Nuwamba shekarar 2007 an same ta da laifin shan haramtaccen abu Methandienone kuma an hana ta buga gasar na tsawon shekaru 2.
Wafaa Ismail Baghdadi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 1 Oktoba 1969 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Nasarorin da ta samu gyara sashe
Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|
1996 | African Championships | Yaoundé, Cameroon | 2nd | |
2000 | African Championships | Algiers, Algeria | 2nd | |
2002 | African Championships | Radès, Tunisia | 3rd | |
2004 | African Championships | Brazzaville, Congo | 1st | |
2006 | African Championships | Bambous, Mauritius | 2nd |
Doping gyara sashe
A cikin Nuwamba 2007 an same ta da laifin shan haramtaccen abu Methandienone kuma an hana ta buga gasar na tsawon shekaru 2. [1]
Duba kuma gyara sashe
- 'Yan wasan Masar
- Jerin zakarun wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Afirka
- Jerin abubuwan kara kuzari a cikin wasannin motsa jiki