Wùlu
Wùlu, the Malian Scarface fim ɗin wasan kwaikwayo ne na laifuka na Mali na 2016 wanda darakta Daouda Coulibaly haifaffen Faransa-Maliya- Marseille ne kuma Éric Névé da Oumar Sy suka shirya.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Ibrahim Koma da Inna Modja tare da Quim Gutiérrez, Olivier Rabourdin, da Ndiaye Ismaël a matsayin masu tallafawa.[3][4] Fim ɗin yana magana ne game da Ladji, ɗan shekara 20 direban motar a Mali wanda ya zama mai safarar miyagun ƙwayoyi a Afirka ta Yamma a lokacin Yaƙin Mali na shekarar 2012.[5] Ya fara aikata laifuka don ƙanwarsa ta daina yin karuwanci.[6]
Wùlu | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Asalin harshe | Harshen Bambara |
Ƙasar asali | Faransa, Senegal da Mali |
Characteristics | |
Genre (en) | thriller film (en) da drama film (en) |
During | 95 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Daouda Coulibaly (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Daouda Coulibaly (mul) |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Mali |
External links | |
indiesales.eu… | |
Fim ɗin ya sami yabo da suka da kuma nunawa a duk duniya.[7][8] An fara fim ɗin a bikin Fim na 2016 na Angouleme.[9] A shekara mai zuwa, babban jarumi Ibrahim Koma ya lashe kyautar gwarzon jarumi a FESPACO 2017.[10][11]
Tun da farko an shirya nune-nunen ne a ƙasar Mali, amma daga baya aka koma ƙasar Senegal saboda dalilai na tsaro bayan harin Bamako da aka kai a watan Nuwamban shekarar 2015.[12] Sannan an ɗauki fim ɗin a Thiès, Senegal.[13]
'Yan wasa
gyara sashe- Ibrahim Koma a matsayin Ladji
- Inna Modja a matsayin Aminata
- Quim Gutiérrez a matsayin Rafael
- Olivier Rabourdin a matsayin Jean-François
- Ndiaye Ismaël a matsayin Zol
- Habib Dembélé a Issiaka
- Jean-Marie Traoré a matsayin Houphouët
- Ndiaye Mariame a matsayin Assitan
Manazarta
gyara sashe- ↑ Coop, Studio. "Wulu, the Malian Scarface". Courmayeur Noir in Festival (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Film: "Wulu": Columbia Global Centers". globalcenters.columbia.edu. Archived from the original on 2021-10-02. Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Wùlu, by Daouda Coulibaly: Institut français". www.institutfrancais.com (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ AlloCine. "Wùlu" (in Faransanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Wùlu: African Film Festival, Inc" (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Wùlu: New Directors/New Films". Film at Lincoln Center (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.[permanent dead link]
- ↑ "Wùlu" (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ Hoeij, Boyd van (2016-09-26). "'Wulu': Film Review". The Hollywood Reporter (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ van Hoeij, Boyd (26 September 2016). "'Wulu': Film Review". The Hollywood Reporter. Retrieved 10 October 2021.
- ↑ "Cinéma : Wùlu, le film africain sur le trafic de drogue qui séduit les festivals du monde entier – Jeune Afrique". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Le bonheur pour "Félicité" et le réalisateur Alain Gomis au Fespaco". La Voix du Nord (in Faransanci). 2017-03-04. Retrieved 2021-10-02.
- ↑ AfricaNews (2017-03-03). "FESPACO: Malian film 'Wulu' premieres". Africanews (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Invité Afrique - Daouda Coulibaly: "Le trafic de cocaïne a déstabilisé tout le Mali"". RFI (in Faransanci). 2016-08-27. Retrieved 2021-10-02.