Vivi l'internationale
Vivi l'internationale, sunan mataki na Victorine Agbato (1946 - 15 Fabrairu 2022) mawaƙiyar Benin ce.[1]
Vivi l'internationale | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Porto-Novo, 1946 |
ƙasa | Benin |
Mutuwa | Porto-Novo, 15 ga Faburairu, 2022 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Sunan mahaifi | Vivi l'internationale |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAgbato ta shahara da wakokinta na zaman lafiya da soyayya a lokacin da ƙasar Benin ta sauya sheka daga tsarin gurguzu zuwa dimokuraɗiyya. A lokacin Sovereign National Conference a cikin watan Fabrairu 1990, ta rera waƙar zaman lafiya, N'dokolidji.[2] Ta bayyana hakan a matsayin gudunmawar da ta bayar wajen samar da zaman lafiya a Benin.[3] Ta yi aiki a ƙungiyoyin juyin juya hali na mata, ta rera waƙa don haɗin kai tare da fursunonin kurkuku a Savalou a cikin shekarar 2018.[4] A shekara ta 2008, an ba ta lambar yabo ta ƙasar Benin.[5]
Vivi l'internationale ta mutu a Porto-Novo a ranar 15 ga watan Fabrairu 2022.[6][7]
Kundi
gyara sashe- Chantent les 20 ans de la loterie nationale du Bénin (1982)
- Oluwa Dakun
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ribouis, Olivier (16 February 2022). "Vivi l'Internationale est décédée". Banouto (in French). Archived from the original on 17 February 2022. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Salomon, Gildas (27 April 2019). "Bénin législatives 2019 : « nous ne serons jamais en guerre », Vivi l'Internationale". Banouto (in French). Archived from the original on 26 October 2020. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Mehounou, Josué (11 August 2017). "Vivi L'Internationale : L'artiste de la paix... l'engagée politique". aCotonou.com (in French). Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Culture / Vivi l'Internationale chante pour les détenus de Savalou". Agence Benin Presse (in French). Savalou. 19 August 2018. Archived from the original on 25 October 2018. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Hessoun, Charly (5 April 2008). "Promotion du développement de la culture béninoise". La Nouvelle Tribune (in French). Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Houngba, Cochimau B. (16 February 2022). "Bénin: décès de la célèbre artiste Vivi l'Internationale". Bénin Web TV (in French). Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Ayosso, Akpédjé (16 February 2022). "La chanteuse Vivi l'internationale n'est plus". 24 Heures au Bénin (in French). Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)