Vítor Machado Ferreira (an haife shi 13 ga watan Fabrairu, 2000) wanda aka sani da Vitinha (lafazin Portuguese: [viˈtiɲɐ]), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Portugal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Paris Saint-Germain da kungiyar kasan Portugal.

Vitinha
Rayuwa
Cikakken suna Vítor Machado Ferreira
Haihuwa Faro (en) Fassara, 13 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Portugal
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Portugal national under-17 football team (en) Fassara2017-201710
  Portugal national under-18 football team (en) Fassara2018-201870
  Portugal national under-19 football team (en) Fassara2018-2019183
F.C. Porto B (en) Fassara2019-2020115
  Portugal national under-21 football team (en) Fassara2019-2021221
  FC Porto (en) Fassara2020-2022382
Wolverhampton Wanderers F.C. (en) Fassara2020-2021190
  Paris Saint-Germain2022-619
  Portugal men's national football team (en) Fassara2022-unknown value150
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 17
Tsayi 1.72 m
Sunan mahaifi Vitinha
IMDb nm13495047
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe