Vaya fim na wasan kwaikwayo na Afirka ta Kudu na 2016 wanda Akin Omotoso ya jagoranta. [1] An nuna shi a cikin sashin Cinema na Duniya na zamani a bikin fina-finai na kasarvToronto na 2016.[2]

Vaya (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2016
Asalin harshe Harshen Zulu
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Akin Omotoso
'yan wasa
External links

Ƴan wasa

gyara sashe
  • Phuthi Nakene a matsayin Patricia
  • Warren Masemola a matsayin Xolani
  • Azwile Chamane-Madiba a matsayin Zodwa
  • Nomonde Mbusi a matsayin T
  • Harriet Manamela a matsayin Grace
  • Sihle Xaba a matsayin Nhlanhla
  • Zimkhitha Nyoka a matsayin Zanele
  • Sibusiso Msimang a matsayin Nkulu

Shafin ya gizon sake dubawa na Rotten Tomatoes ya ba fim din amincewar 100% bisa ga sake dubawa 6 da matsakaicin darajar 10/10.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Vaya". TIFF. Retrieved 25 August 2016.
  2. "Toronto unveils City To City, World Cinema, Masters line-ups". ScreenDaily. Retrieved 22 August 2016.
  3. "VAYA". rottentomatoes.com. Retrieved 2022-07-06.

Haɗin waje

gyara sashe