Azwile Chamane-Madiba 'ta kasance yar wasan Afirka ta Kudu ce.[1]

Azwile Chamane-Madiba
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm7984837

A shekarar 2016, ta taka rawa amatsayin "Zodwa" a fim ɗin Akin Omotoso, Vaya, wanda ta haɗa da Phuthi Nakene, Warren Masemola, Nomonde Mbusi, Zimkhitha Nyoka.[2][3][4][1] Fim ɗin ya samu gabatarwa da yawa don samun Kyautar Kwalejin Fim ta Afirka (AMAA) a shekara ta 2017.[5]

Fina-finai

gyara sashe
Shekara Fim Matsayi Bayanan kula Ref.
2016 Vaya Actress ( Zodwa ) Wasan kwaikwayo

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Engelbrecht, Leandra (October 20, 2017). "Vaya". News24. Retrieved November 17, 2020.
  2. "Vaya (2016)". All Movie. Archived from the original on May 27, 2022. Retrieved November 7, 2020.
  3. "AFRICA | The 11 Best African Movies on Netflix". Cinema Escapist. Retrieved November 7, 2020.
  4. Sandoval, Lapacazo (October 18, 2018). ""Vaya" —A Remarkable Look at Innocence Lost in Modern South Africa". Sentinel. Retrieved November 7, 2020.
  5. Blignaut, Charl (May 21, 2017). "Local film scores multiple nominations at Africa Movie Academy Awards". News24. Retrieved November 17, 2020.

Haɗin waje

gyara sashe