Vagabonds! (Littafi))
littafi
Bayanai
Bangare na Najeriya da Afirka
Laƙabi Vagabond
Mawallafi Eloghosa Osunde (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Najeriya
Harshen aiki ko suna Turanci

Vagabonds! wani labari ne da marubuci dan Najeriya Eloghosa Osunde ya rubuta. An wallafa shi a ranar 15 ga Maris 2022 ta Littattafan Riverhead. Littafin yayi bincike akan cin hanci da rashawa, LGBTQ a Najeriya, ubangidancii. [1]

Nassoshi gyara sashe

  1. Empty citation (help)