Uthman ibn Ali (Na Tunis)
Abu al-Nur Uthman Bey bn Ali (27 May shekarar 1763 - 20 Disamban shekarata 1814) ( Larabci: أبو النور عثمان باي ) shine shugaba na shida a Daular Husainid kuma shine mai mulkin Tunisia a takaice a shekarar 1814.
Uthman ibn Ali (Na Tunis) | |||
---|---|---|---|
15 Satumba 1814 - 20 Disamba 1814 ← Hammuda ibn Ali - Mahmud ibn Muhammad → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 27 Mayu 1763 | ||
ƙasa | Beylik of Tunis (en) | ||
Mutuwa | Tunis, 20 Disamba 1814 | ||
Makwanci | Tourbet El Bey (en) | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ali II ibn Hussein | ||
Ahali | Hammuda ibn Ali | ||
Yare | Husainid dynasty (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sasheMagabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |