Hammuda ibn Ali
Mafi Girma Beys na Tunisiya, Husaini (1814-1782)
Hammuda bn Ali (9 Disamban shekarar 1759 - 15 Satumban shekarata 1814) ( Larabci: أبو محمد حمودة باش ) shi ne shugaba na biyar a daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga 26 ga watan Mayu zuwa shekarar 1782 har zuwa rasuwarsa a ranar 15 ga watan Satumban shekarar 1814.[1]
Hammuda ibn Ali | |||
---|---|---|---|
26 Mayu 1782 - 15 Satumba 1814 ← Ali II ibn Hussein - Uthman ibn Ali (Na Tunis) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tunis, 9 Disamba 1759 | ||
ƙasa | Beylik of Tunis (en) | ||
Mutuwa | Le Bardo (en) , 15 Satumba 1814 | ||
Makwanci | Tourbet El Bey (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ali II ibn Hussein | ||
Ahali | Uthman ibn Ali (Na Tunis) | ||
Yare | Husainid dynasty (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Duba wasu abubuwan
gyara sashe- Moustapha Khodja
- Boma-bamai na Venetian na Beylik na Tunis (1784–88)
- Yusuf Saheb Ettabaa
Manazarta
gyara sashe
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |