Masum Ibn Musa
Ya yi rajista 18 Disamba 2013
Latest comment: shekara da suka gabata 4 by Masum Ibn Musa in topic Barka da zuwa!
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Masum Ibn Musa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~ Masum Ibn Musa (talk) 11:12, 25 Disamba 2019 (UTC)