Sahabikamar0007
Ya yi rajista 29 Nuwamba, 2024
Harsunan edita | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Editoci da yarensu |
Sahabi Muh'd Hassan, sunan amfani a wiki Sahabi0007 Ni mutum ne mai sha'awar Bincike da kuma Yanar Gizo. Na ci karo da Wikipedia a dalilin bincike na kasance ɗaya daga cikin masu bada gudunmawa na sa kai a cikin Wikipedia dama sauran Ƴan uwan Wikipedia. Ni likita ne mai bincike da aka buga a halin yanzu a Indiya a baya ina cikin Habasha. Ni Wikipedian ne wanda ke ba da gudummawa ga hausa wikipedia ta hanyar yin shafukan shahararrun likitocin Indiya ko masana falsafa da kungiyoyi.