Sunana Mutari abdullah, dalibi ne A Jami'ar Selçuk ta Turkiyya, ina karantar digirin digirgir (PhD) kan Tallalin Arziki wato Ekonomi. Ni mutun ne mai alfahari da Harshen Hausa kuma ina Tunanin ya kamata mu yi anfani da Wikipedia domin mu tallafa da kuma bunkasa wannan yaren na Hausa.

Sunana Mutari abdullah, dalibi ne A Jami'ar Akdeniz ta Turkiyya, ina karantar Tallalin Arziki wato Ekonomi. Ni mutun ne mai alfahari da Harshen Hausa kuma ina Tunanin ya kamata mu yi anfani da Wikipedia domin mu tallafa da kuma bunkasa wannan yaren na Hausa.
Mahamane Moutari Abdou
Mahamane Moutari ABDOU
Suna a Hukunce: Moutari Abdou
An Haifeni a: Maradi
Kasar Asali: Nijar
Matsayi: Shugaban Dalibai en Nijar da ke da Zama A kasar Tukiyya
Sura: Namiji
Ra'ayi: Mulki a kullum na Jama'a ne babu wani wannda zai iya mulkar mutani ba tare da amincewarsu ba. Ya tabbata cewar Hukuma aba ce mai anfani ta dace a cikin rayuwar al'umma
Shafi: http://moutari.weebly.com/