User:Hermzo/User:Hermzo/Main Page
__LEAD_SECTION__
gyara sasheencyclopedia na kyauta wanda kowa zai iya gyarawa .
labarai 53,145 cikin Turanci
Featured article (Check back later for today's.)
gyara sasheShin ko kun san?
gyara sasheSamfuri:Did you know
- Phomen Singh (hoton), ɗan ƙasar Indiya na farko da ya yi ƙaura zuwa kasar New Zealand, ya sayar da kayan zaki da chutneys daga cikin akwati?
Samfuri:In the news
- An yanke wa tsohon firaministan Pakistan Imran Khan hukuncin daurin shekara goma a gidan yari bisa samunsa da laifin fallasa sirrin gwamnatin qasar shekara goma sha hudu da laifin cin hanci da rashawa, da kuma shekara bakwai bisa laifin yin aure ba bisa ka'ida ba.
- Qasashen Burkina Faso, Mali da Nijar sun sanar da ficewarsu daga kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka .
- Bayan lalacewar rotors na helikwafta, NASA ta kawo karshen aikin Ingenuity a duniyar Mars bayan jirage saba'in da biyu a cikin kusan shekaru uku.