A Sulaiman Z
Ya yi rajista 20 ga Maris, 2021
Harsunan edita | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Editoci da yarensu |
Sunana Sulaiman Muh'd Hassan, sunan amfani a wiki A Sulaiman Z Ni mutum ne mai sha'awar Bincike da kuma Internet. Sannan, na ci karo da Wikipedia a dalilin bincike na da kuma dalilin Ɗan uwana Abubakar A Gwanki na kasance ɗaya daga cikin masu bada gudunmawa na sa kai a cikin Wikipedia dama sauran Ƴan uwan Wikipedia.