Ginin Bankin Union (Legas)

Dogayen gine-gine a Lagos
(an turo daga Union Bank Na Legas)

Bankin Union shine gini mafi girma a Legas . Hasumiyar lamba Ashirin da uku tana aiki a matsayin hedkwatar bankin Tarayyar Najeriya.

Ginin Bankin Union
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
BirniLagos,
Coordinates 6°27′09″N 3°23′17″E / 6.45238°N 3.38792°E / 6.45238; 3.38792
Map
History and use
Opening1991
Karatun Gine-gine
Tsawo 124 m
Floors 28

Duba kuma

gyara sashe
  • Zane da ginin sama
  • Jerin gine-gine mafi tsayi a Afirka