Umuoke

Ƙauye a Jihar Imo, Najeriya

Umuokeh ko Umuoke ƙauye ne da ke cikin ƙaramar hukumar Obowo, jihar Imo, Najeriya.

Umuoke

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Hamlets na ƙauyen Umuoke sun haɗa da: Ogbaedere, Umueba, Umu-oyiocha, Umueze, Umunam, Umuezariam, Umueba da dai sauransu. Mutanen suna da karimci sosai kuma akwai yanayi mai kyautuddai da koguna. Christ the King Catholic Church sanannen wuri ne don yawon ɓude ido. Tsohon cocin mishan ne tun daga shekarar 1940. Wannan cocin yana kusa da iyaka tsakanin Umuokeh da Umulogho.

Umuahia, babban birnin jihar Abia, kilomita biyar ne kawai daga Umuokeh zuwa birnin.

Manazarta

gyara sashe