Umuana-ndiuno

Gari a Jihar Enugu, Nijeriya

Umana-Ndiuno gari ne, da ke a cikin ƙaramar hukumar Ezeagu ta jihar Enugu a gabashin Nijeriya. Garin ya ƙunshi ƙananan ƙauyuka uku: Umu-ene, Okunato, da Owelemba.

Umuana-ndiuno

Wuri
Map
 6°21′N 7°19′E / 6.35°N 7.32°E / 6.35; 7.32


6°25′N 7°4′W / 6.417°N 7.067°W / 6.417; -7.067

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe