Ummu Kulthum (suna)
Ummu Kulthum ko Umme Kulsum ( Larabci: أم كلثوم sunan mace ne da ake raɗawa wanda ke nufin "Mahaifiyar Kulthum". Yawancin waɗannan suna na da alaƙa kai tsaye da annabin Musulunci Muhammadu. Ana kuma yin amfani da shi a zamanin yau. Jerin da ke ƙasa yana ta kusan tsari na sananne kuma an raba shi tsakanin zamanin da da zamanin yanzu.
Ummu Kulthum (suna) | |
---|---|
female given name (en) | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | أم كلثوم |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Tsarin rubutu | Arabic script (en) |
Mutanen da suke da wannan sunan a zamanin da:
- Ummu Kulthum bint Muhammad, daya daga cikin ‘ya’yan Muhammad (ta rasu a shekara ta 630).
- Ummu Kulthum bint Ali, diyar Ali kuma jikar Muhammad
- Ummu Kulthum bint Uqba diyar Uqba ibn Abi Mu'ayt sahabin Muhammad kuma mai tafsirin Alqur'ani
- Umm Kulthum bint Abu Bakr, diyar Abubakar, sahabin Muhammad (an haife ta a shekara ta 635) kuma daya daga cikin khalifofi shiryayyu.
- Ummu Kulthum bint Jarwal, matar Umar, sahabin Muhammadu
Mutane a wannan zamanin da suke da wannan sunan:
- Umm Kulthum, shahararriyar mawakiyar Masar (1898/1904-1975)
- Umme Kulsum Smrity (an haife ta a shekara ta 1963), 'yar siyasar Bangladesh
Duba kuma
gyara sashe- Kulsum
Duba kuma
gyara sashe- Sunan Larabci