Umeh Umeh Emmanuel (an haife shi a ranar 31 ga watan Agustan shekara ta 2004) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin mai dan wasan gaba a ƙungiyar Bulgarian Parva Liga Botev Plovdiv .

Umeh Emmanuel
Rayuwa
Haihuwa 31 ga Augusta, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kulob din

gyara sashe

Emmanuel ya buga wa Kwalejin Kwallon Kafa ta Right2win a kasar Najeriya kafin ya koma kungiyar Rasha Vista Gelendzhik . [1][2]

A shekara ta 2022, ya shiga Botev Plovdiv . A ranar 15 ga watan Oktoba shekarar 2022, ya fara bugawa sana'a a Botev Plovdiv nasara 3-1 a kan Pirin. [3] Emmanuel ya zira kwallaye na farko a ranar 4 ga watan Maris shekarar ta 2023 a kan Cherno More kuma ya kawo nasarar 2-1 ga kulob dinsa.  [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (August 2023)">citation needed</span>]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Umeh Emmanuel ya wakilci tawagar Najeriya ta kasa da shekaru 20 a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 ta shekarar ta 2023. Ya bayyana a dukkan wasannin biyar yayin da Koriya ta Kudu ta kori Najeriya a wasan kusa da na karshe. Umeh Emmanuel bai ci kwallo ba a lokacin gasar amma ya ba da taimako biyu.[4]

Botev Plovdiv

  • Kofin Bulgaria: 2023-24 [5]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Qui est Emmanuel Umeh, la jeune pépite qui pourrait bientôt faire vibrer Sclessin ?". Walfoot.be (in Faransanci). 5 July 2023.
  2. "Emmanuel Umeh est ciblé par Bordeaux et 2 clubs belges" (in Faransanci). Africa Foot. 25 June 2023.
  3. "Botev Plovdiv vs. Pirin Blagoevgrad 3 - 1". soccerway. 15 October 2022.
  4. "Bulgarian club want 3 Million Euros for Flying Eagles striker". Score Nigeria. 24 June 2023.
  5. "Купа на България 2023/24 - статистика Пети кръг (Финал)" (in Bulgarian). bulgarian-football.com. 15 May 2024. Retrieved 2 June 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)