Umar Bin Mohammad Daudpota An (25 ga watan Maris a shekara ta 1896 zuwa shekara ta 22 ga watan Nuwamba 1958) (Sindhi) ya kasance mai bincike na Sindhi, masanin tarihi, masanin harshe kuma masanin Kwarin Indus .

Umar Bin Muhammad Daudpota
Rayuwa
Haihuwa Tailtiu (mul) Fassara, 1 ga Yuni, 1897
Mutuwa Karachi, 22 Nuwamba, 1958
Karatu
Makaranta University of Mumbai (en) Fassara
Sindh Madressatul Islam University (en) Fassara
Harsuna Sindhi
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi
Imani
Addini Musulunci

An haifi Daudpota a ranar 25 ga Maris 1896 a shekara ta a garin Talti, Gundumar Dadu, Indiya ta Burtaniya . Yayi karatun farko a garin su Daga bisani, ya yi karatu daga Sindh-Madrasa-tul-Islam" san nan yaje Kwalejin Kimiyya ta D. J. a Karachi, inda ya kanmala digiri sa a BA da MA. Ya ci gaba da karatunsa a kasar Ingila a Kwalejin Emmanuel, Jami'ar Cambridge, inda ya kan mala digiri shi na Ph.D. .

Bayan kammala digirin na Ph.D ya koma ƙasarsa kuma an nada shi a matsayin Shugaban Sind Madrassa . A cikin shekara ta 1930, ya shiga Kwalejin Ismail Yusuf, Bombay, a matsayin farfesa na harshen Larabci. An nada shi Darakta na Koyarwa a Karachi a shekara ta 1939, ya maye gurbin Khan Bahadur Ghulam Nabi Kazi, kuma ya kasance a wannan mukamin har zuwa shekara ta 1948. Gwamnatin kasar Burtaniya ta ba shi taken girmamawa na Shams-ul-Ulama ("Sun of the Scholars").

Manazarta

gyara sashe