Umar ɗan Harith
Umar ko Amr ɗan Harith ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W kuma ya zama wazirin gwamnan a Kufa a Daular Umaydiyya karkashin Ziyad dan Kabihi
Umar ɗan Harith | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 705 (Gregorian) |
Sana'a |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.