Uerikondjera Kasaona (an haife ta a ranar 13 ga watan Mayu shekara ta 1987) tsohuwar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ta taka leda a matsayin mai tsaron gida kuma manajan tawagar mata ta Namibia a yanzu.[1]

Uerikondjera Kasaona
Rayuwa
Haihuwa Sesfontein (en) Fassara, 13 Mayu 1987 (36 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Namibiya2007-
Q15812031 Fassara2011-2011
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ayyukan kulob gyara sashe

Kasaona ta buga wa 21 Brigade United wasa.[2][3]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Kasaona ta zama kyaftin din Namibia a gasar zakarun mata ta Afirka ta 2014.

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Kasaona appointed Brave Gladiators Coach". Namibia Football Association. Archived from the original on 2020-07-26. Retrieved 2024-03-29.
  2. "Shipanga names Gladiators for Women Championship". nfa.org.na. 2 October 2014.
  3. "Host Namibia unveil final squad". cafonline.com. 3 October 2014.